1 A kwanakin baya Forbes ya ambaci Sweden a matsayin ƙasar da tafi kowace a duniya domin kasuwanci – wuri mai yalwa domin masu zuba jari

2 Sweden na da ƙiyasin kuɗin shiga na kowane ɗan ƙasa GDP na $56,956 da kuma rayuwa mafi inganci da ta fi ta ko ina a duniya

3 Tattalin arziki da ba a amfani da takardar kuɗi mafi haɓaka a Turai kuma shiyya da tafi kowace rashin amfani da takardun kuɗi

4 Bayanin Haɓakar Gasa na Duniya ya saka Sweden a matsayin tattalin arziki da yafi kowane gasa a duniya

5 Ana kallon Sweden a matsayin ƙasa wadda tafi ƙirƙire-ƙirƙire a Tarayyar Turai, dake da mafi yawan kuɗin shiga a hunnun al’umma

6 Sweden ta fi kowace ƙasa a duniya samun wuri mafi dacewa domin cimma Manufar Muradun Ƙarni na Majalisar Ɗinkin Duniya

TUNTUƁA

 • Kafa Kamfani
 • Shawarar kuɗi | Tsarin haraji
 • Damammakin girma
 • Nazarin albarkar ɗan adam
 • Gudanar da IT/zaɓi
 • Dokoki da ƙa'idoji
 • Tsakaita dabarun kazuwanci
 • Samo sabis-sabis na ofis
 • Ingancin aikatarwa
 • Gudanar da haɗari

NAZARIN KASUWA

 • Wayar da kai game da nau'i da isarwa
 • Masana'antun Kasuwanci
 • Cikakken hasashe
 • Kayayyakin mai siyayya
 • Yanayin yawan jama'a
 • Karkasa kasuwa
 • Ƙuri'ar jin ra'ayin jama'a
 • Yiwuwa na kaya/sabis-sabis

BINCIKE

 • Bayanin kasuwanci
 • Rahotannin kamfani
 • Tace bayani da tsamowa
 • Tsohuwar ajiya ta gwamnati
 • Rahotanni na abin da za a iya bincikawa
 • Sa-ido kan kafar yaɗa labarai
 • Bayanin alƙaluman Ƙasa
 • Ɗaukar aiki | Ƙidayar jama'a

OFISHI NA ZAHIRI

 • Adireshin kamfani a Stockholm/Sweden
 • Lambar waya tare da cibiyar kira
 • Aika saƙon mel a faɗin duniya
 • Tallafin mai ciniki 24/7

FASSARA

 • Daga/zuwa fiye da yaruka 70
 • Masanin harshe ƙwararre, ɗan ƙasa, masani
 • Tabbacin inganci na ISO 17100
0
SHEKARU 20 A CIKIN KASUWANCIN
0
ƘWARARRU 2876 MASU HULƊA
0
ABOKANAN HULƊA 7134 MASU BAN SHA'AWA
0 %
TABBACIN GAMSUWA 100%
Tsararriyar warware matsala
Kowane abokin hulɗa daban yake - kowane aiki daban yake - Wannan ne yasa muke ƙoƙari wurin samar da zaunanniyar warware matsala, wandda aka tsara domin dacewa da bukatunka da manufofin ka
Ilimi na gida
Alaƙarmu ta kusa da hukumomin gwamnati na Sweden, masana'antu da kamfanoni ta ba mu dama na magance matsalolin ka, cikin sauri da sauƙi
Ci Moriyar Ƙwarewarmu
Bari mu ba ka tallafi domin samun nasara - hangen da muka tattara a tsawon shekaru shi ne mabuɗi na nasarar mu a sweden
Awo da hange
Dukkanin dabaru da ayyuka da muka sanya a gaba su na da hanyoyi a bayyane na auna tasirin da suke da shi a kan kasuwancin ka da manufofin kasuwancin ka
Kyautatuwar Sabis
Sakamakon mu na da alaƙa kai tsaye da ingancin sabis-sabis da muke bayarwa, da kuma a ƙarshe zuwa nasarar mu - Muna nan domin taimaka maka a kan kowane mataki

Labarai da ɗumi-ɗumi

Bari mu gano abubuwan da za su yiwu!

Tuntuɓe mu domin ƙarin ganowa

Frejgatan 13
114 79 Stockholm
Sweden

info@ce.se
hausa@ce.se

+46 8 55 11 07 00
+46 8 55 11 07 01