Barka da zuwa CE Sweden
Muna taimakawa abokan ciniki na ƙasa-da-ƙasa domin su kewaya cikin tsarin ciniki na Sweden. Abokan tuntuɓa na mu sun ɗauki lokaci domin fahimta cikakkiya na kamfanin ka, fasaha, da manufofi na kamfani. Bayanan da muke bayarwa gabaki ɗaya a koda yaushe za su nufi keɓantattun bukatunka.
Sweden ƙasa ce da ta bunƙasa matuƙa kuma tana da arziki da damammaki masu yawa – wuri ne da yafi dacewa domin faɗaɗa halartar ka a duniya da kuma gano sabbin kasuwanni.
Haɗa gwiwa da mu. A shirye muke mu nuna maka duk hanyoyin.
- A kwanakin baya Forbes ya ambaci Sweden a matsayin ƙasar da tafi kowace a duniya domin kasuwanci – wuri mai yalwa domin masu zuba jari
- Sweden na da ƙiyasin kuɗin shiga na kowane ɗan ƙasa GDP na $56,956 da kuma rayuwa mafi inganci da ta fi ta ko ina a duniya
- Tattalin arziki da ba a amfani da takardar kuɗi mafi haɓaka a Turai kuma shiyya da tafi kowace rashin amfani da takardun kuɗi
- Bayanin Haɓakar Gasa na Duniya ya saka Sweden a matsayin tattalin arziki da yafi kowane gasa a duniya
- Ana kallon Sweden a matsayin ƙasa wadda tafi ƙirƙire-ƙirƙire a Tarayyar Turai, dake da mafi yawan kuɗin shiga a hunnun al’umma
- Sweden ta fi kowace ƙasa a duniya samun wuri mafi dacewa domin cimma Manufar Muradun Ƙarni na Majalisar Ɗinkin Duniya
Tuntuɓar shawarar ƙwararru
- Mataimakin kasuwanci
- Ciniki da saye-saye
- Kafa kamfani
- Tsare-tsaren ci gaba
- Shawara a kan kuɗi
- Jarin ɗan-adam
- Gudanar da IT
- Dokoki da ƙa’idoji
- Dabarun kasuwanci
- Nemo ma’aikatn ofis
- Ingancin aiki
- Haɓaka himmar aiki
- Gudanar da kasada
Sharhin kasuwa
- Kimanta talla
- Faɗakarwar/isarwar iri
- Masana’antun talla
- Ingantaccen hasashe
- Kayayyakin mai ciniki
- Yanayin yawan jama’a
- Nazarin biyayya
- Karkasuwar kasuwanci
- Binciken farashi
- Yiwuwar kaya/sabis
- Ƙuri’ar jin ra’ayin jama’a
- Nazarce-nazarce gamsuwa
Binciken abin da za a iya bincikawa
- Bayanin kasuwanci
- Rahotannin kamfani
- Tace bayani
- Tushen daftari
- Jerin I-mel
- Tsohuwar ajiya ta gwamnati
- Rahotanni na abin da za a iya bincikawa
- Tsareku dake jan gaba
- Sa-ido kan kafar yaɗa labarai
- Bayanan labarai | Jarida
- Ɗaukar aiki | Neman mutane
- Bayanin ƙididdiga
- Takardun bincike
Fassara
sabis na yaruka
- Yaruka 70+
- DTP na yaruka da yawa
- Ƙwararren masanin harshe
- Sake karatu da gyara
- Tabbacin inganci
- Sarrafa sofwaya
- Saurin isarwa
- Gudanar da suna
- Fassara
- Rubutu
- Fassarar bidiyo
- Fassara Dandalin yanar gizo
Ofishin Sweden na zahiri
- Adireshin kamfani
- Lambar waya
- Tallafawa mai ciniki
- Cibiyar da za a kira
- Ana miƙa kira
- Ana miƙa mel
- Mai tarya na kai-tsaye
- Hira ta kan yanar gizo kai-tsaye
- Saka lokacin ganawa
- Aiwatar da oda
- Ayyukan gudanarwa
Tsararriyar warware matsala
Kowane abokin hulɗa daban yake – kowane aiki daban yake – Wannan ne yasa muke ƙoƙari wurin samar da zaunanniyar warware matsala, wandda aka tsara domin dacewa da bukatunka da manufofin ka
Ilimi na gida
Alaƙarmu ta kusa da hukumomin gwamnati na Sweden, masana’antu da kamfanoni ta ba mu dama na magance matsalolin ka, cikin sauri da sauƙi
Ci Moriyar Ƙwarewarmu
Bari mu ba ka tallafi domin samun nasara – hangen da muka tattara a tsawon shekaru shi ne mabuɗi na nasarar mu a sweden
Awo da hange
Dukkanin dabaru da ayyuka da muka sanya a gaba su na da hanyoyi a bayyane na auna tasirin da suke da shi a kan kasuwancin ka da manufofin kasuwancin ka
Kyautatuwar Sabis
Sakamakon mu na da alaƙa kai tsaye da ingancin sabis-sabis da muke bayarwa, da kuma a ƙarshe zuwa nasarar mu – Muna nan domin taimaka maka a kan kowane mataki
Maganganu
- Hanyar warware matsala ta Sweden
- Hanyar ka ta warware matsala ta Sweden
- Masu bayar da shawara na Sweden kan kasuwanci
- Masu bayar da shawara na ka na Sweden kan kasuwanci
- Abokan kasuwanci na Sweden
- Abokan kasuwanci na ka na Sweden
- Ƙwararru na Sweden
- Ƙwararru na ka na Swewden
- Masana na Sweden
- Masana na ka na Sweden
- Gwanaye na Sweden
- Gwanaye na ka na Sweden
- Kamfanoni masu dabara sun zaɓi Sweden
- Gano Sweden tare da mu
- Kana neman yadda za ka yi kasuwanci a Sweden?
- Bari mu sa ya yiwu a Sweden
- Mamaye kasuwar Sweden
- Bari mu yi magana a kan Sweden
- Rayuwarka ta gaba a Sweden
- Sweden, zaɓi mafi dabara
- Sweden, hanya mafi dabara
- Sweden, hanyar ka
- Sami nasara a Sweden
- Damar ƙarshe ta warware matsala a sweden
- Haɗin ka na Sweden
- Sami nasara a Sweden
- Zamo mai nasara a Sweden
- Nemo nasara a Sweden